top of page
Screenshot (87).png

MASARAUTAR HAUSAWAN TURAI

BUNKASA AL'ADUN HAUSA A KASASHEN TURAI

A MASARAUTAR HAUSAWAN TURAI, burin mu shine adanawa da kuma bunkasa al'adun Hausawa a kasashen turai, ku shigo domin daukaka harshen Hausa a yankin Turai

GIDA: Welcome
GIDA: About Us
Crowd Cheering

HARSHEN HAUSA A TAKAICE

Yaren Hausa yana daya daga cikin manya manya yaruka a duniya. Kimanin mutane miliyan saba'in (70,000) suna magana da yaren Hausa.  Yaren Hausa ya samo asali daga kasashen Niger, Nigeria, Ghana, Benin, Cameroon, Ivory Coast, Togo da kuma Sudan. Yaren Hausa ya bazu a Nahiyar Afrika a matsayin yaren cinikayya. Masu magana da yaren Hausa sun watsu a duniya (Yankin turai, Amirka da kuma Asiya). Akwai Hausawa daga cikin manya-manyan masu fada a ji da kuma iko a duniya kamar Hajiya Amina J. Mohammed (mataimakiyar Shugaban Majalisar Dinkin Duniya) da kuma Alhaji Tijjani Muhammad-Bande (shugaban ayyukan Majalisar Dinkin Duniya)

GIDA: Who We Are

HARSHENMU ABIN ALFAHARINMU

A MASARAUTAR HAUSAWAN TURAI muna farin ciki da kuma alfahari da kowanne Bahaushe daga kowacce kasa, daga kowanne jinsi kuma daga kowanne addini

IMG_20191013_172558_1.jpg

MAI MARTABA ALH DR MUHAMMAD SURAJO JANKADO LABBO

Sarkin Hausawan Turai na farko. Sarkin Kano Mal. Muhammad Sanusi Lamido Sanusi ya jaddada sarautar sarkin hausawan turai Alh Surajo Jankado Labbo

IMG-20200113-WA0009.jpg

.

Mai martaba Sarkin Hausawan Turai Alh Dr Surajo Jankado Labbo yana gabatar da jawabi a fadar Sarkin Kano Muhammad Sanusi Lamido Sanusi

GIDA: What We Do
High Fives

SHIGO MASARAUTAR HAUSAWAN TURAI

YI RIJISTA

Yi rijista da masarautar Hausawan Turai domin saduwa da dubunnan Hausawa a Turai

MUN GODE DA SHIGOWAR KU!

GIDA: Job Application
IMG-20200113-WA0029.jpg

Babban burinmu shine bunkasa al'adun Hausa da kuma hada kan al'ummar Hausawan duniya

GIDA: Quote

A SADU DA MASARAUTAR HAUSAWAN TURAI

25, rue de l’Effort Mutuel, 91120, Palaiseau France.

+33753827806, +33769727747, +33767604906

flag 2.png
GIDA: Contact
GIDA: Upcoming Events
GIDA: Programs

ZIYARAR MAI MARTABA SARKI FADAR MISAU, BAUCHI

GIDA: Video

NADIN HAKIMAN HAUSAWAN TURAI

GIDA: Video

+33753827806, +33769727747, +33767604906

©2020 by MASARAUTAR HAUSAWAN TURAI. Proudly created with Wix.com

bottom of page